Ireti Kingibe Ba Za Ta Koma Majalisar Dattawa ba 2 a 027 – Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya sake jaddada cewa Sanata Ireti Kingibe ba za ta koma Majalisar Dattawa a 2027 a matsayin wakiliyar FCT ba, yana mai danganta hakan da abin da ya kira rashin gamsasshen aiki da kuma rashin tasiri a ofis. Wike ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da manema…
