Ambaliya: Ribadu da Mustapha Sun Taimaka wa Mutane 500 a Jihar Adamawa da Kayan Agaji
Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na kasa, Mallam Nuhu Ribadu, tare da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa (Arewa maso Gabas), Kwamared Salihu Mustapha, sun raba kayan tallafi ga sama da mutane 500 da ambaliya ta shafa a karamar hukumar Yola ta Kudu da ke Jihar Adamawa. Wannan matakin na zuwa ne kwanaki…



