Hauhawar Farashin Abinci Yayi Sama da Kashi 10 zuwa 12.12% a Najeriya
Hauhawar farashin abinci a Najeriya ta karu zuwa kashi 12.12 cikin 100 a watan Fabrairu na 2026, lamarin da ya kawo karshen saukar da ta yi zuwa kasa da kashi 10 a watan Janairu, tare da nuna sabon matsin lamba kan kudin abincin al’umma. A cewar National Bureau of Statistics (NBS), adadin ya tashi daga…



