Juyin Mulki: Sojoji Sun yi wa Jonathan Rakiya Yayin Ficewa Daga Guinea-Bissau
Tsohon Shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan ya samu rakiyar jami’an sojoji a lokacin da yake ficewa daga cikin ƙasar Guinea-Bissau, a yayin da ake cigaba da zaman ɗar-ɗar bayan sojoji sun karɓe mulkin ƙasar. Da fari an ruwaito cewa Jonathan yana ɗaya daga cikin jagororin Afirka da juyin mulkin ƙasar ya rutsa da su. An…
