Afirka Ta Tattara Dala Miliyan 498.8 Don Yaki Da Barkewar Ebola
Afirka ta samu kimanin dala miliyan 498.8 a matsayin alkawuran tallafi domin karfafa matakan dakile barkewar cutar Ebola nau’in Bundibugyo da ke ci gaba da yaduwa, wadda ta riga ta yi sanadin mutuwar mutane 220. Shugaban Hukumar CDC ta Afirka, Africa Centres for Disease Control and Prevention, Jean Kaseya ne ya bayyana hakan a wani…
