Kamfanonin Wutar Lantarki Sun Tattara Naira Biliyan 600 Duk da Matsalar Wuta
Kamfanonin rarraba wutar lantarki na Najeriya (DisCos) sun tara kimanin Naira biliyan 597.55 daga hannun masu amfani da wutar lantarki a rubu’in farko na shekarar 2026, a cewar Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, wato Nigerian Electricity Regulatory Commission, duk da ci gaba da fama da katsewar wuta da sauran matsalolin da ke addabar…
