Najeriya da Indonesiya Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Kasuwanci da Zuba Jari
Najeriya da ƙasar Indonesia sun sake jaddada kudirinsu na ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu, musamman a fannonin tattalin arziki, haɗin gwiwar hukumomi, da kuma ci gaba mai ɗorewa. An bayyana wannan kuduri ne yayin wata ziyarar girmamawa da jakadan Indonesiya a Najeriya, Bambang Suharto, ya kai Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki ta Tarayya a Abuja….
