Karancin Albashi: Gwamna Uzodinma ya ƙara Albashi Ma’aikata Zuwa Naira Dubu 104
Gwamna Hope Uzodinma ya sanar da ƙarin mafi ƙarancin albashi zuwa naira dubu 104 a jihar Imo da ke Kudancin Najeriya. Gwamnan ya tabbbatar da ƙarin mafi ƙarancin albashin a daren jiya, lokacin da yake ganawa da ƙungiyoyin ƙwadago a fadar gwamnati da ke Owerri. Kamfanin dillancin labarai a ƙasar ya rawaito cewa an ƙara…
