Wike Ya Kira Fubara Da “Mugun Ɗa”
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a matsayin “mugun ɗa”, yana zarginsa da soke wasu muhimman ayyuka da shirye-shirye da ya gada bayan mika masa mulki. Wike ya yi wannan kalami ne yayin wata ziyarar “na gode” da ya kai Karamar Hukumar Asari-Toru a Jihar Rivers, a…







