Iran Ta Sake Rufe Mashigar Hormuz Bayan Sabbin Hare-haren Amurka
Iran ta sanar da cikakken rufe Mashigin Hormuz tare da yin gargaɗin cewa za ta kai hari kan duk wani jirgin ruwa da ya yi ƙoƙarin bi ta cikinsa, bayan sabbin hare-haren soji da Amurka ta kai kan wasu wurare a ƙasar. Sanarwar ta fito ne daga rundunar Khatam al-Anbiya ta Iran, wadda ta bayyana…
