Philip Aduda Ya Fice Daga PDP Zuwa APC
Tsohon Sanatan da ya wakilci Babban Birnin Tarayya (FCT), Philip Aduda, ya sanar a ranar Talata cewa ya fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Aduda ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne sakamakon rikicin cikin gida da ke addabar PDP.Bayan ya fice daga jam’iyyar, nan…
