Dietician: ‘Yar Najeriya ta Rasa Lasisi a Birtaniya Saboda Amfani da ChatGPT
Wata ma’aikaciyar lafiya ‘yar Najeriya, Aiwanehi Aigbokhaevbo, ta rasa lasisinta na aiki a Birtaniya bayan an same ta da amfani da ChatGPT yayin wata hira ta neman aiki da aka yi daga nesa. Aigbokhaevbo, wadda ke da rajista a matsayin dietician a Birtaniya, ta nemi aikin dietician na masu cutar daji (oncology) a asibitin Royal…
