Nigeriya na bin Benin, Togo da Nijar Bashin Wutar Lantarki Dala Miliyan 9.55
Kasashe uku na Yammacin Afirka — Benin, Togo da Nijar — Najeriya na bin bashin kimanin dala miliyan 9.55 kan wutar lantarki da aka samar musu a rubu’i na karshe na shekarar 2025, a cewar Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC). Rahoton NERC na rubu’i na hudu (Q4) na shekarar 2025 ya nuna…
