Hajj 2025: EFCC ta kama Wasu Jami’an NAHCON Bisa Zargin Awun Gaba da kuɗi
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Kwamishinan kula da tsare-tsare, Aliu Abdulrazak da daraktan kuɗi, Aminu Y. Muhammed, a Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), kan zargin karkatar da kuɗin aikin Hajjn 2025. An ce an gayyace su ofishin EFCC, amma daga bisani aka tsare su bayan sun kasa mayar…
