Zargin Zamba: ICPC Za Ta Gurfanar da El-Rufai a Kotun Tarayya na Kaduna
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa mai zaman kanta, Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC), ta kammala shirye-shiryen gurfanar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a gaban kotunan koli na tarayya da na jiha bisa zarge-zargen cin hanci da rashawa daban-daban. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun…
