Gwamnatin Gombe Ta Kaddamar da Tashar Wutar Lantarki Mai Karfin 620KW a Balanga
Gwamnatin Jihar Gombe ta kaddamar da sabuwar tasha mai karfin 620KW da ke kunshe da hada-hadar karamin karfi na ruwa (hydropower) da kuma hasken rana (solar PV hybrid system) a Dam din Balanga da ke Talasse, cikin Karamar Hukumar Balanga ta jihar. Da yake jawabi a wajen bikin kaddamarwar, Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, wanda mataimakinsa,…
