Kotu ta Soke Jadawalin Zaɓen 2027 na INEC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke jadawalin zaben shekarar 2027 da Independent National Electoral Commission (INEC) ta fitar. Mai shari’a Mohammed Umar, a hukuncin da ya yanke kan karar da jam’iyyar Youth Party ta shigar, ya ce matakin da INEC ta dauka ya kakaba wa jam’iyyun siyasa takaitattun lokuta wajen gudanar da zabukan…

