Jihohin Gabar Maso Yamma Za Su Fuskanci Katsewar Wutar Lantarki
Hukumar masu ba da wutar lantarki na gashin kansu, Nigerian Independent System Operator (NISO) ta sanar da kwastomominta a jihohin Adamawa, Gombe, Bauchi, Borno da Yobe cewa za a yi katsewar wutar lantarki a kan layin wutar Jos–Gombe mai ƙarfin 330kV daga ranar 9 ga Afrilu zuwa 2 ga Mayu. A cikin wata sanarwa, NISO…
