Chanjin Sheka: Drogba ya Mika ƙorafin CAF ga Atalanta Kan Ademola Lookman
Fitaccen tsohon ɗan wasan Chelsea kuma tauraron kwallon kafa na Afirka, Didier Drogba, ya kai wata takardar ƙorafi mai shafi fiye da shafuka 50 ga kungiyar Atalanta a Italiya, wacce Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta amince da ita, domin neman a gudanar da tsarin canjin Ademola Lookman cikin gaskiya da adalci. Wannan mataki…







