Cubana Chief Priest Ya Sha Kaye a Zaben Fidda Gwani na APC a Imo
Shahararren mai shirya bukukuwa kuma fitaccen dan kasuwa, Cubana Chief Priest, ya sha kaye a zaben fidda gwani na jamâiyyar APC domin neman kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya. Cubana Chief Priest ya tsaya takarar neman tikitin APC ne domin wakiltar mazabar Orsu/Orlu/Oru East ta jihar Imo a zaben shekarar 2027. Sai dai ya fadi zaben…
