Adelabu Ya Tabbatar da Mayar da Wutar Lantarki Cikin Kwana 14
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa gwamnati na ci gaba da kokarin shawo kan matsalolin karancin iskar gas da ke haifar da rashin isasshen wutar lantarki a Najeriya. Da yake jawabi a wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, ministan ya amince da cewa jama’a na fuskantar matsin lamba sakamakon rashin wutar…
