Kuɗaɗen VAT Sun Kai Naira Tiriliyan 2.28 a Kashi na Uku na 2025
Kuɗaɗen Harajin Ƙara Daraja (VAT) na Nijeriya sun ƙaru zuwa naira tiriliyan 2.28 a kashi na uku (Q3) na shekarar 2025, wanda ya nuna ƙarin kashi 10.66 cikin 100 idan aka kwatanta da naira tiriliyan 2.06 da aka samu a kashi na biyu na shekarar, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS). An bayyana hakan…
