AFCON 2025: Senegal ta Lashe Wasan Karshe mai Cike da Ban Mamaki
Ƙasar Senegal ta doke Morocco da ci 1–0 bayan ƙarin lokaci, inda ta lashe kofin AFCON 2025 a filin wasa na Prince Moulay Abdellah, ranar Lahadi. Tawagar Teranga Lions ta Senegal ta yi wani abin da ba a taɓa gani ba a wasan karshe na AFCON, inda ta ƙi ci gaba da wasa na tsawon…
