Makon Yan Jarida: Sanata Al-Makura, Kakakin Majalisa Abbas, Arc. Dangiwa, Hilliard Eta Sun Samu Lambar Yabo
Daga: Ibrahim Hamza Abuja Sanata Umaru Tanko Al-Makura, Shugaban Hukumar Ilimin Firamare ta Kasa (UBEC), ya samu lambar yabo tare da wasu manyan jiga-jigai saboda irin gudunmawar da suka bayar wajen cigaban kasa. NUJ (Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya) reshen babban birnin tarayya (FCT) ta ba shi lambar yabo ta Media Personality Award 2025. An…



