Taron Sulhu: Gwamnatin Tarayya ta Roki PENGASSAN Kan Rikici da Dangote
Gwamnatin Tarayya ta shiga tsakani a rikicin kwadago da ke kunno kai tsakanin kungiyar Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria (PENGASSAN) da kamfanin Dangote Petroleum Refinery, tana rokon bangarorin biyu da su guji shiga yajin aiki da ka iya dakile harkokin masana’antar man fetur. Rikicin ya samo asali ne daga zargin sallamar…
