Martanin Sowore: Ya Kira Wike “Barawo, Mai Kisan Kai Kuma Mashayi”
Dan gwagwarmayar kare hakkin dan Adam kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya fusata da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, kan wani kalami da ake zargin ya yi cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kamata ya “kashe” shi. A cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na X (wanda…
