Ministan Tsaro Zai Yi Rajista a APC
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayyana cewa yana iya shiga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance, inda ya ce a halin yanzu yana cikin “tsaka-tsakin sauyin siyasa”. Janar Musa ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi a shirin Sunday Politics na Channels Television, lokacin da aka tambaye shi…
