Sokoto Ta Jagoranci Aiwatar da Shawarwarin Lafiya na 2024 – Gwamnati
Hukumomin lafiya na tarayya sun bayyana Sokoto, Jigawa, Zamfara, Taraba, Delta, Plateau da Babban Birnin Tarayya (FCT) a matsayin jihohin da suka fi kwarewa wajen aiwatar da shawarwarin da aka amince da su a taron Majalisar Kiwon Lafiya na 2024. Dr. Kamil Shoretire, Daraktan Tsare-Tsaren Lafiya, Bincike da Kididdiga, ya bayyana wannan matsayi yayin gabatar…
