NAFDAC Ta Janye Alluran Mivacron da Nimbex Saboda Yiyuwar Barazana ga Lafia
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta yi gargaɗi ga al’umma kan janye wasu rukunin allurar Mivacron Injection 0.2% da Nimbex Injection 2mg/mL sakamakon yiwuwar barazanar tsaro. Ma’aikatar Lafiya ta Hong Kong ce ta amince da janye rukuni ɗaya na Mivacron (lambar rukuni: XPC19) da kuma rukunai biyar na Nimbex (lambobin rukuni:…
