DRC Ta Tabbatar da Mutuwar Mutane 80 a Barkewar Ebola
Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo (Democratic Republic of the Congo) ta tabbatar da mutuwar mutane 80 a sabon barkewar cutar Ebola, inda hukumomi suka yi gargadin cewa nau’in kwayar cutar Bundibugyo da ke haddasa cutar ba ta da rigakafi ko magani na musamman. Ministan Lafiya, Samuel-Roger Kamba, ya ce: “Nau’in Bundibugyo ba shi da rigakafi, kuma ba…
