Trends

Dangote Group ta Amince ta Sake Mayar da Ma’aikatan da aka Kora Daga Aiki

Bayan wani taron sulhu tsakanin wakilan ƙwadago, kamfanin Dangote Group da jami’an gwamnati, an cimma matsaya cewa za a mayar da ma’aikatan da aka kora daga ma’adanan man fetur na Dangote zuwa wasu rassan kamfanin. Ma’aikatar Ƙwadago da Ayyukan ta sanar da hakan bayan tattaunawar kwana biyu da ta haɗa da shugabannin Dangote, ƙungiyar PENGASSAN,…

Read More