Onanuga ga El – Rufai “Ka Na Bukatar Taimako”
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, wanda ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin mayar da kansa shugaban ƙasa har abada. A karshen mako da ya gabata, lokacin da El-Rufai ya gana da tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya ce alamu na…
