Farashin Mai a Amurka Ya Kai Dala $4 a Kowane Gallon Karo na Farko Tun 2022
Farashin man fetur a kasar United States ya kai matsakaicin dala $4 a kowane gallon, karo na farko tun shekarar 2022, kamar yadda wani rahoto na CNN ya bayyana a ranar Talata. Wannan karin farashi na nuna sabon matsin tattalin arziki ga ‘yan kasar Amurka, wadanda tuni suke fama da hauhawar farashin kayayyaki da ayyuka….
