Trends

Gwamnatin Tarayya Ta Fara Shirye-shiryen Ƙarfafa Ayyukan Kiwon Lafiyar Mata

Ma’aikatar Kiwon Lafiya da Jin Daɗin Jama’a ta Tarayya, tare da Ofishin Babbar Mataimakiya ta Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Kiwon Lafiyar Mata (OSSAP-WH), sun fara shirye-shiryen haɗa kai wajen aiwatar da tsare-tsare domin magance matsalolin da ke shafar lafiyar mata a Najeriya. Babbar Mataimakiya ta Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Kiwon Lafiyar Mata, Dr….

Read More