Zargin INEC: Shugabanni da Mambobin ADC Sun Yi Zanga-Zanga a Abuja
Manyan jiga-jigan jam’iyyar adawa ta African Democratic Congress (ADC) tare da mambobinta sun fito kan titunan Abuja a safiyar ranar Laraba domin gudanar da zanga-zanga kan abin da suka bayyana a matsayin zargin son kai na Independent National Electoral Commission (INEC). Zanga-zangar, wadda ta nufi hedikwatar INEC, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana…
