Gwamna Yusuf Ya Nemi Majalisa su Tantance Garo a Matsayin Mataimakin Gwamna
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunan Murtala Sule Garo ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da kuma amincewa da shi a matsayin Mataimakin Gwamna. An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yaɗa Labaran Gwamnan, Mustapha Muhammad, ya fitar a ranar Laraba.Sanarwar ta ce matakin ya yi daidai da…


