Mutuwan Kananan Yara: Yara 280,000 Ke mutuwa Kullum a Cikin Watan Farko a Nigeriya
Ministan Kula da Lafiya da Walwalar Jama’a, Farfesa Muhammad Pate, ya bayyana cewa Najeriya na rasa kananan yara 280,000 a cikin kwanaki 28 na farko na rayuwa saboda matsalolin rashin cikar lokaci na haihuwa (prematurity). Pate ya bayyana wannan adadi mai tayar da hankali ne a ranar Laraba a Abuja yayin taron da aka shirya…
