Tattalin Arzikin Dijital Na Taimakawa Da Kashi 18% Na GDP – Gwamnati
Ministan Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital, Dr. Bosun Tijani, ya bayyana cewa tattalin arzikin dijital na Najeriya yanzu yana ba da gudummawa da kashi 18 cikin 100 na GDP na ƙasar, yana ƙarfafa rawar da yake takawa wajen haɓaka tattalin arziki, kirkire-kirkire da gasa a matakin duniya. Ya bayyana haka ne a ranar Talata…
