Wata Budurwa Ta Sace Naira Miliyan 29, Ta Kama Hayar Gida Wa Saurayinta – Yan Sanda
’Yan sandan jihar Neja sun kama wata budurwa mai shekaru 23 mai suna Sarah Ogbonna bisa zargin satar wayoyin salula da kuɗi da darajarsu ta kai Naira miliyan 29 daga shagon da take aiki a matsayin yar kasuwa a Obasanjo Commercial Complex, Minna. Rahotanni sun nuna cewa wacce ake zargi, mazauniyar Okada Road, Minna, ta…
