Gwamnan Gombe Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kafa Sabbin Yankuna ci Gaba
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, a jiya ya sanya hannu kan kudirin dokar kafa sabbin Kananan Hukumomi na Ci Gaba (LCDAs) guda 13 daga cikin Kananan Hukumomi 11 da ake da su a jihar. Tun makonni biyu da suka gabata ne gwamnan ya mika wannan kudiri ga majalisar dokokin jihar domin neman amincewarta. Da…
