Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 69

Category: News

  • News
  • Politics

Zaben 2027: kowa Yana da Daman Tsayawa Takarar Shugaban kasa – APC

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana cewa ba za ta bai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu tikitin kai-tsaye na neman kujerar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 ba, duk da cewa ya riga ya samu amincewar jam’iyyar a matsayin ɗan takarar ta. Suleiman Argungu, Sakatare na Ƙasa mai kula da Ƙungiyoyi (National Organising Secretary),…

Read More
  • Crime
  • News

Almundahana: Baltasar ya Samu Hukuncin Daurin Shekaru 8

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Kotu a Ƙasar Equatorial Guinea ta yanke wa tsohon babban jami’in gwamnati, Baltasar Ebang Engonga, hukuncin daurin shekaru takwas a gidan yari kan laifin almundahanar kuɗi. Hukuncin ya zo ne watanni bayan Engonga ya shiga tsakiyar rikicin duniya sakamakon bayyanar bidiyon batsa da suka bazu a kafafen sada zumunta. Kotun lardin Bioko ta tabbatar da…

Read More
  • Business
  • News

Abuja – Kaduna: NRC ta Dakatar da Zirga-Zirgar Jirgin Kasa Bayan Hatsari

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Hukumar Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta dakatar da dukkanin zirga-zirgar jirgin kasa a hanyar Abuja–Kaduna bayan hatsarin da ya faru a ranar Lahadi, inda jirgi ya yi hatsari. Manajan Darakta na NRC, Kayode Opeifa, ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai da aka yi a Abuja. Ya bayyana cewa ba za…

Read More
  • Business
  • News

Tattalin Arziki: Mulki na Cin Hanci ya Zama Tarihi a Najeriya – Tinubu

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa masu saka hannun jari na ƙasar Brazil cewa gyare-gyaren tattalin arziƙin da ake aiwatarwa a Najeriya suna samar da ingantattun sakamako, inda ya yi iƙirarin cewa “ba a sake samun cin hanci da rashawa ba” tun bayan da ya hau kujerar shugaban ƙasa. Jaridar Tribune ta rawaito…

Read More
  • Health
  • News

Hatsarin Jirgin Kasa: Bincike ta Bayyana Fasinjoji 6 sun jikkata

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

A kalla fasinjoji shida ne suka jikkata bayan wani jirgin kasa mai tafiya zuwa Kaduna ya yi hatsari a KM 49 tsakanin tashar Kubwa da tashar Asham a ranar Talata, a cewar Hukumar Binciken Tsaro ta Najeriya (NSIB). A cikin wata sanarwa da Daraktan Harkokin Jama’a da Tallafin Iyali na hukumar ya sanya hannu, an…

Read More
  • News
  • Sports

PSG ta Dauki ‘yar Wasan Super Falcons, Rasheedat Ajibade

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Tauraruwar kwallon kafa ta Najeriya, Rasheedat Ajibade, ta kammala komawa kungiyar mata ta Paris Saint-Germain (PSG) Féminines inda za ta hadu da takwararta ta kasa, Jennifer Echegini. Kungiyar PSG ce ta tabbatar da daukar Ajibade a wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce: “Paris Saint-Germain na farin cikin sanar da isowar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Jirgin Abuja-Kaduna Ya Kauce Daga Layin Dogo

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Wani jirgin fasinja da ke tafiya daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsarin fashewa daga kan hanya a safiyar Talata, lamarin da ya jefa fasinjoji da iyalansu cikin tsananin firgici. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Kaduna jim kaɗan bayan jirgin ya bar Abuja da misalin ƙarfe 11 na safe,…

Read More
  • News
  • Sports

Chanja Sheka: Atalanta Ta Cire Lookman Daga Wasan Farko

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Dangantaka tsakanin fitaccen ɗan wasan gaba na Najeriya, Ademola Lookman, da kungiyar Atalanta ta shiga wani sabon hali. An cire shi daga cikin jerin ‘yan wasa 23 da za su buga wasan farko na kakar Serie A da Pisa, lamarin da ya biyo bayan rikicin canja shekarsa da ya jefa makomarsa cikin duhu. Kimanin watanni…

Read More
  • Environment
  • News

Mutum Ɗaya Ya Rasu Sakamakon Rushewar Gini a Abuja

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Tushen wani gini ya rushe a wajen haƙarasa da ke cikin Radio House a Abuja, lamarin da ya yi sanadin mutuwar wani matashi mai shekaru 25. Hukumar Kwantar da Wuta ta Ƙasa (FFS) ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta ce jami’anta sun amsa kiran gaggawa a ranar Lahadi, 24 ga watan Agusta, 2025. Jami’in…

Read More
  • Crime
  • News

Wani Mutum Ya Rasa Ransa Bayan Fada da Abokin Hamayya a Gidan Budurwarsa

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Wani mutum mai shekara 36, mai suna Emmanuel Somiah, ya rasu bayan wata arangama da abokin hamayyarsa a gidan budurwarsa da ke Mpasatia, karamar hukumar Atwima Mponua. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, 23 ga watan Agusta, 2025. Ganau sun bayyana cewa Somiah ya je gidan budurwarsa, Cynthia Nyarko, da misalin ƙarfe 5 na…

Read More
  • 1
  • …
  • 67
  • 68
  • 69
  • 70
  • 71
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV