Karamar Hukumar Kurfi ta kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya da Yan Bindiga
Shugabannin al’umma da kuma ’yan bindiga a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a ranar Alhamis, mataki mai muhimmanci da ake sa ran zai kawo karshen shekaru na tashin hankali, garkuwa da mutane da kuma satar shanu a yankin. Yarjejeniyar ta samu ne da jagorancin Maradin Katsina kuma…
