Gasar Kofin Duniya: Nwabali ya ƙarfafa Super Eagles Karfin Gwiwa
Mai tsaron ragar Super Eagles, Stanley Nwabali, ya murmure daga rauni kuma yanzu a shirye yake domin taimaka wa Najeriya a fafutukar cancantar Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA 2026. Dan wasan mai shekaru 29 ya tayar da hankula bayan an kwashe shi daga fili a minti na 35 a wasan Chippa United da Richards…
