Shugaba Tinubu ya Tafi Hutu, Zai Shafe Kwana 10 a Turai
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja a yau domin fara hutu na shekara ta 2025 tare da yin aiki a lokacin hutu a ƙasashen Turai. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya fitar, inda ya bayyana cewa hutun zai ɗauki kwanaki goma na aiki. A…
