Likitoci Masu Neman Kwarewa Sun Fara Yajin Aiki a Fadin Ƙasa
Kungiyar Likitocin Resident ta Ƙasa (NARD) ta umarci mambobinta da su janye ayyukansu daga asibitocin gwamnati a fadin Najeriya daga ranar Juma’a. Matakin ya biyo bayan cikar wa’adin sa’o’i 24 da kungiyar ta bai wa Gwamnatin Tarayya domin cika bukatunsu. Wannan wa’adin ya zo ne bayan wani na kwanaki 10 da ya ƙare a ranar…
