Na Sasanta da Fubara, Zaman Lafiya Nake So a Rivers – Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya yi magana da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a ranar Laraba kafin shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da kawo karshen dokar ta-ɓaci a jihar. Wike ya ce bayan watanni shida na dokar ta-ɓaci a jihar mai arzikin man fetur ta Kudu maso Kudu, an…
