Majalisar Dinkin Duniya: Shettima Zai Wakilci Najeriya Karo na 80 a New York
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 80 (UNGA), wanda zai gudana daga Litinin, 22 ga Satumba zuwa Lahadi, 28 ga Satumba, 2025, a birnin New York, Amurka. Wannan umarni ya fito ne daga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, kamar yadda sanarwa da mai taimaka…
