Matatar Mai ta Dangote ta Dakatar da Sayar da Man Fetur da Naira
Matatar Mai ta Dangote ta dakatar da sayar da man fetur da Naira, mataki da ya tayar da hankalin ‘yan kasuwar mai tare da haifar da fargabar ƙarin matsin lamba kan farashin famfo da kuma kasuwar musayar kuɗi. A cikin wani saƙo ta imel da aka aika wa abokan ciniki da misalin ƙarfe 6:42 na…

