Sace Yan Matan Chibok Ya Zama Tabon Rayuwata Har Abada – Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana sace ‘yan matan makarantar Chibok a shekarar 2014 a matsayin babban tabo a tarihin mulkinsa, tabon da ya ce zai kasance da shi har zuwa kabarinsa. Jonathan ya faɗi haka ne a ranar Juma’a, yayin bikin kaddamar da littafin SCARS: Nigeria’s Journey and the Boko Haram Conundrum, wanda…
