An Kama Mata Uku Bisa Zargin Kisan Jami’in Kwastam a Dakin Otel
An kama wasu mata uku da ake zargi da hannu a mutuwar wani jami’in Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), mai mukamin Assistant Superintendent of Customs, Lawal Tukur, wanda aka samu gawarsa a dakin otel cikin yanayi mai cike da rudani. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da daddare a ranar Laraba, a sanannen…
